Shugaban Karamar Hukumar Jaba a Jihar Kaduna, Hon. Larai Sylvia Ishaku, ta bayyana cewa za ta mai da hankali kan muhimman bangarori guda bakwai domin tabbatar...
Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara domin komawa Majalisar Dattawa a shekarar 2027. Da yake jawabi...
Hajiya Maryam Suleiman, Shugabar Mata ta Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna, ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Gwamna Uba Sani, inda ta nuna rashin jin daɗinta...
A ranar Juma’a, 28 ga Maris, 2025, jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, ba mambanta...
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Mayar Da Martani Ga Zargin El-Rufai, Ta Yi Barazanar Daukar Matakin Shari’a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta yi watsi da zarge-zargen...
A jiya, Hon. Mohammed Bello El-Rufai, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kaduna North, ya raba tallafin kuɗi na Naira miliyan 32 ga wasu daga cikin...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Aikin Majalisar Dokoki ta Kasa (NASC) na tsawon shekaru biyar,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dokta Mukhtar Ramalan Yero, ya bayyana dalilin da ya sa ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yana mai cewa matakin nasa...
Gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani ya karbi bakwancin minister jinkai Prof. Nentawe G. Yilwatda a gidan gwamnati na Sir Kashim dake birnin jihar Kaduna. Bayani...