A jiya, Hon. Mohammed Bello El-Rufai, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kaduna North, ya raba tallafin kuɗi na Naira miliyan 32 ga wasu daga cikin...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Aikin Majalisar Dokoki ta Kasa (NASC) na tsawon shekaru biyar,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dokta Mukhtar Ramalan Yero, ya bayyana dalilin da ya sa ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yana mai cewa matakin nasa...
Gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani ya karbi bakwancin minister jinkai Prof. Nentawe G. Yilwatda a gidan gwamnati na Sir Kashim dake birnin jihar Kaduna. Bayani...