Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙaddamar da sabon kwamitin sanya ido da aka faɗaɗa kan Basic Health Care Provision Fund (BHCPF) domin inganta amfani da tallafin lafiyar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kaddamar da kwamitin tsare-tsare na musamman domin yaki da cutar zazzabin cizon sauro ta hanyar amfani da tsarin Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC)...
A cikin yanayin bukukuwan Ista, matasa 70 daga ƙungiyar LightWk sun gudanar da wani babban aikin duba lafiya kyauta a unguwar Hayin Banki da ke karamar...
Her Excellency, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, ta kaddamar da sabon reshen Foresight Premier Hospital a garin Kaduna, tare da jaddada muhimmancin hadin...