Jihar Kaduna ta gudanar da taron kwamitin raba kudaden asusun hadin gwiwa (JAAC) na watan Maris 2025. Taron wanda ya gudana a ranar Laraba 9 ga...
Kwamishinan Harkokin Tsaro na Cikin Gida da Al’amuran Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip, KSM; PhD, ya halarci taron kasa kan gina zaman lafiya...
Hukumar Kula da Bayanai na kasa ta Jihar Kaduna (KADGIS) ta karɓi tawagar hukumar makamanciyar ta daga Jihar Taraba wadda ta zo ziyarar ban girma da...
Jihar Kaduna ta kafa tarihi a fannin bunkasa noma a Najeriya, inda ta zama jiha ta farko da ta kaddamar da Special Agro-Industrial Processing Zone (SAPZ)...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayar da umarnin sakin Naira biliyan 3.8 domin biyan kudaden fansho, hakkokin ma’aikatan da suka mutu. Gwamnan ya yanke...
Gwamnatin Jihar Kaduna, tare da hadin gwiwa Jobberman da Mastercard Foundation, ta gudanar da sabon taron neman aiki karo na biyu a dakin taro na Umaru...
Hukumar kula da bayanan filaye ta jihar Kaduna (KADGIS) ta karyata wani rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke zargin gwamnati jihar Kaduna...
Jakadan kasar Italiya a Najeriya, H.E. Lacopo Foti, ya kai ziyara ta farko a jihar Kaduna domin tattaunawa kan yadda za a karfafa dangantakar tattalin arziki...
Shugaban ƙaramar hukumar Soba, Hon. Muhammad Shehu Molash, ya karbi bakuncin injiniyar da zai jagoranci gina sabon asibitin kula da marasa lafiya a garin FarinKasa, wanda...
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani daga Kaduna ta Tsakiya, ya bayyana rashin amincewarsa da nadin da aka ba shi na zama alkali a gasar...