Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta bayyana cewa habaka kwarewa da karfafa matasa su ne ginshikan tsarin tattalin arzikin Gwamna Uba Sani. Ta...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta soke duk wata sayar da gidajen da ke cikin manyan makarantun masu tarihi a fadin jihar Kaduna, domin kare muradun jama’a da...
Shugabar masu rinjaye a Majalisar Dokoki ta Jihar Kaduna, Hon. Munira Suleiman Tanimu, ta tarbi kwamitin shirya bikin Croccity Basketball, Art and Music Festival a ofishinta,...
A yau Asabar, Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Hajiya Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta halarci bikin TUK HAM 2025 a matsayin bakuwa ta musamman. A jawabinta, Dakta...
A wani babban biki na al’ada da tarihi, Abigail Marshall Katung, matar Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu a Majalisar Dattawa, Sanata Barr. Sunday Marshall Katung,...
Babban Akanta Janar na Jihar Kaduna, Bashir Suleiman Zuntu, ya jagoranci wani taron gaggawa da ya hada da jami’an Ma’aikatar Kudi ta Jihar Kaduna, Hukumar Fansho...
Jama’ar garin Maskawa da ke cikin yankin Dan-Alhaji sun shiga cikin farin ciki da godiya bayan kammala aikin rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana (solar),...
Gwamnan Jihar Kaduna, Mai Girma Sanata Dakta Uba Sani, ya isa garin Jere da ke karamar hukumar Kagarko domin wakiltar Shugaban Ƙasa, Mai Girma Bola Ahmed...
Hukumar Fansho ta Jihar Kaduna ta fitar da jerin sunayen wadanda za su ci gajiyar biyan fansho, hakkokin mutuwa, da kuma hakkokin da suka taru tun...
A kokarin da gwamnatin jihar Kaduna ke yi na tabbatar da zaman lafiya, inganta tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma, mataimakiyar gwamna, Dr. Hadiza Sabuwa...