Sen. Lawal Adamu, wanda ke wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, ya sake nuna jajircewarsa wajen taimakawa al’ummar mazabarsa, inda ya ware Naira Miliyan 500,000,000.00...
…Kungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki Ta Ba da Wa’adin Kwana Bakwai An shiga wani sabon rikici a bangaren wutar lantarki a Kaduna, yayin da Kungiyar Ma’aikatan Wutar...
Kwamishinan illimi na jahar Kaduna, Farfesa Muhammad Sani Bello ya bayana yajin aikin Kungiyar malaman jami’a reshen jihar Kaduna ASUU-KASU a matsayin zagon ƙasa ga harkar...
Kwamishinan lafiya, Hajiya Umma K. Ahmed, ta yabawa jajircewar mai girma Sanata Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna, wajen inganta ma’aikatan lafiya. Ta bayyana hakan ne a...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen jami’ar jihar Kaduna (KASU), ta fara yajin aiki na sai baba-ta-gani a ranar talata sakamakon matsalolin jin daɗin ma’aikata...
A kuduri aniyar ƙirƙirar yanayin kasuwanci mai kyau wanda zai karfafa zuba jari da habaka tattalin arziki a jihar Kaduna, domin samar da ayyukan yi da...
Fadar shugaban kasa Nijeria ta karama gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani da lamban yabo na gwamna da yafi kokari akan kula da muhali. Bikin ya...
Mataimakiyar Gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, a yau ta tarbi mai martaba sarkin Ogbomoso, Oba Ghandi Afolabi Olayele Orumogege III, yayin wata ziyarar ban...
Gwamnati taraya ta karkashin ofishin mai ba ma shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ta mika ma gwamnati jihar Kaduna mutum 59 da...
Dan majalisa tarayya mai wakiltar al’umar kaduna ta Arewa Hon. Bello Elrufai, ya biya wa dalibai 130 kudin jarabawar JAMB na shekarar 2025/2026. Bayanin hakan na...