Gwamna Uba Sani ya biya bashin kuɗin makaranta na ɗaliban Jihar Kaduna da ke karatu a ƙasashen waje, wanda ya kai $247,235.84 (Naira miliyan 407,937,750). Wannan...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karɓi tawagar shugabancin sabon jami’ar Federal University of Applied Sciences, Kachia, ƙarƙashin jagorancin Babban Malami addinin kirista, Bishop Matthew...
A ci gaba da kokarin Gwamna Uba Sani na bunkasa ingancin ilimin firamare a Jihar Kaduna, Shugaban Karamar Hukumar Kaduna North, Hon. Bashir Isah (The Lion),...
Kakakin Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Rt. Hon. Tajudeen Abbas, ya samu gagarumar girmamawa yayin bikin yaye daliban jami’ar National Open University of Nigeria (NOUN) karo na...
A ci gaba da shirye-shiryen tallafa wa al’umma, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kaduna North, Hon. Mohammed Bello El-Rufai, ya bayyana cewa zai raba kayan...
…Yayin da Al’ummar Zariya Suka Karrama Shi Kan Hidima Ga Al’umma Kakakin Majalisar Wakilai, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, Ph.D., GCON, ya bukaci a samar da hanyoyin...