Bashir Saidu, tsohon Shugaban Ma’aikatan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sami ‘yanci bayan shafe kwanaki 50 a tsare. Yanzu yana gida bayan abin da...
Gwamnan jihar Kaduna, Mai Girma Sanata Dakta Uba Sani, ya amince da naɗa sabbin mambobi biyu domin yin aiki a cikin Komitin musamman na aikin hajj....