Cikin wata gagarumar taro da ke cike da yabo da karramawa, ICAN ta ba wa Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, lambar yabo ta kwarewa, duk...
Rt. Hon. Gabriel Saleh Zock ya halarci bikin al’adar Koro da aka yi a Kubacha, cikin Karamar Hukumar Kagarko. Ya ce zai bayar da Naira miliyan...
Shugabannin jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Yamma sun amince da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaben 2027....
Shugaban karamar hukumar Kagarko, Honourable Muhuyideen A. Umar, ya bukaci al’umma da su rungumi hadin kai da juriya don samun ci gaba mai dorewa. Muhuyideen ya...
Ministan harkokin man fetur mai kula da iskar gas, Ekperikpe Ekpo, ya ce an kusa kammala aikin gina Kwalejin Nazarin Man Fetur da Makamashi da ke...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr Hadiza Sabuwa Balarabe, ta ce gwamnatin jihar za ta ci gaba da ƙarfafa jami’o’inta domin su shiga sahun gaba a jerin...
Hukumar EFCC ta kama Bashir Bello Ibrahim a Kaduna bisa zargin damfarar naira biliyan 30. Shi ne shugaban kamfanin Formal Act Legacy Ltd. kuma ya taba...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce tana shirye-shiryen karɓar zuba jari na dala miliyan 300 a fannin ma’adinai a jihar. Gwamna Uba Sani ne ya bayyana haka...
Kungiyar malaman jami’a ta ASUU reshen Jami’ar Kaduna (KASU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara tun ranar 24 ga Afrilu, 2025. A wata takarda...
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da kudurin doka da zai kafa Hukumar Kula da Makarantun Sakandare a jihar. An amince da kudurin ne bayan karatu...