Shugaban karamar hukumar Kachia Dr. Manzo Daniel Maigari, ya amince da naddin Hon. Yahaya Maigida a matsayin shugaban ma’aikata karamar hukumar tare da Zachariah Waje a...
Ministan Ci gaban Matasa na Tarayya, Comrade Ayodele Olawande, ya bayyana godiyarsa ga Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, kan kafa Ma’aikatar Matasa a jihar. Ministan...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nada sabbin kwamishinoni guda biyu tare da canja wurin aiki ga wani tsohon kwamishina, a wani mataki da gwamnatin...
Hukumar tara kudaden shiga ta jihar Kaduna ta fara aikin tabbatar da rajista da biyan haraji ga direbobin Keke Napep a jihar. Aikin na gudana a...
An gudanar da tantancewar ɗaliban da suka nemi tallafin karatu na shugaban karamar hukumar Zaria, Engr. Jamil Ahmad Muhammad Jaga, jiya Lahadi a sakatariyar karamar hukumar...
Shugaban karamar hukumar Kajuru, Hon. Dauda Madaki, ya kai ziyara makarantar firamare ta LGEA Kampani da ta LGEA Maro domin duba halin da ake ciki da...
Shugaban karamar hukumar Zangon Kataf, Injiniya Bege Joseph Gaiya, ya halarci taron kwanaki biyu kan tsarin sarauta a masarautar Kamuru, da ke yankin Ikulu. An gudanar...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa burinsa na shugabanci shi ne samar da ci gaba mai daidaito ga kowane yanki na jihar, ba...
Wasu mazauna unguwar Kapam da ke kusa da harabar Kamfanin tace mai na Kaduna (KRPC) sun gudanar da zanga-zanga a yau Litinin a kofar shiga NNPC...
Hon. Mohammed Bello El-Rufai ya fitar da naira miliyan 2.1 domin tallafawa kungiyar masunta a unguwar Kabalan Doki, me suna Kaduna North Artisanal Fishers Cooperative. Masu...